| ||
Script: WATAN TAKWAS Kamar makon talatin, kayan iskan ciki, ko aljuhun kwai na naman jiki, zai fara nunawa a cikin huhu. Za su ci gaba da nunawa har dai shekaru takwas bayan haihuwa. | ||
All ages referenced to fertilization, not last menstrual period. One month = 4 weeks. |