| ||
Script: Daga mako hudu ne ruwa mahaifa din ya kewaya amfrayo a cikkaken jakar ruwan. Ruwan mai tsafta nan ne, ake kira ruwa mahaifa, wanda ke su amfrayo a boye daga ko wane cuta da wahala. | ||
All ages referenced to fertilization, not last menstrual period. |