| ||
Script: Da makon uku daga makon uku ne kwakwalwa zai fara rabawa ga uku da farko watau kwakwalwa na gaba, da na tsakiya, da kuma na baya. Gabancin resfiretivi da dijestiv shi kuma ba za su makara ba. | ||
All ages referenced to fertilization, not last menstrual period. |