Script: Jakar kwai ciki ya kumshe sel haihuwar wanda ake kira"jam sel". Da makon biyar wadannan jam sel su yi tafiya zuwa ga alauran haihuwa na kusa - kusa da kodan.