| ||
Script: Kuma da makon biyar, ne amfrayo zai ci gaba zuwa tafi, zaman guringuntsi zai fara da makon biyar da rabi. Anan muke (ga) hango tafi na hagu da kuma idon hannu da makon biyar da ranaikun shida. | ||
All ages referenced to fertilization, not last menstrual period. |