Script: Da makon bakwai da rabi ne fatar ido zai fara nunawa da kuma gashin ido duka su fara girmanci da sauri.