| ||
Script: A makon takwas ne sashen uku daga hudun amfrayo ya nuna hannun dama ta aikace-aikace. Sauran amfrayo zai raba aikace-aikace a tsakani hanum hagu da kowane gefe. Wanna ne farkon nunawa halin hagu ko dama. | ||
All ages referenced to fertilization, not last menstrual period. |