Script: Da makon tara ne tsotsewa Babbar yatsar hannu zai fara kuma daga yanzu ne tayi zai iya allalaka ruwan mahaifa.