| ||
Script: WATAN BIYAR Da makon ashirin, a kunne, watau kayan ji magana, ya zama kama na tsoho daga cikin mayancin kunnen ciki. Daga yanzu ne, tayin zai jawaba ga murya. | ||
All ages referenced to fertilization, not last menstrual period. One month = 4 weeks. |