Skip Navigation
The Endowment for Human Development
The Endowment for Human Development
Improving lifelong health one pregnancy at a time.
Donate Now Get Free Videos

Multilingual Illustrated DVD [Tutorial]

The Biology of Prenatal Development




ILIMIN BOKO A NAN GIRMANCIN TAYI

.Hausa


National Geographic Society This program is distributed in the U.S. and Canada by National Geographic and EHD. [learn more]

Choose Language:
Download English PDF  Download Spanish PDF  Download French PDF  What is PDF?
 

Chapter 43   6 to 7 Months (24 to 28 Weeks): Blink-Startle; Pupils Respond to Light; Smell and Taste

Da makon ashirin da hudu ne budewa atar ido tayi kuwa zai nuna kibta (kamar amsawa). Wannan abin yi wa kwaraniya zai fara gabancin sa a waje tayi na mace.

Mayansu masu bincike ne suke ce wai kwananniya din a waje tayi yake kawo rashin lafiya wa tayi. Rabonka nan da nan ne kamar tsawantar micin zuciya da sauri, yawwancin hadiya da kuma halin tayin da ta canza. Rabon ta da dadewa rashin ji murya ne.

Micin tayi zui tashi kamar sau arbain da hudu ciki da waje a minti guda.

Da sashen uku na ciki, gabancin kwakwalwa mai sauri zai cinye fiye da rabin dukkan karfin tayi. Sai lauyin kwakwalwa ya kara daga tsakanin dari hudu da dari biyar.

Da makon ashirin da shida idon zai fito da kwalla.

Tayi zui amsa wa haske da makon ashirin da bakwai. Wannan jawabi ne mai kula da hasken da ke shigowa kwayin ido rai da rai.

Dukkan abubuwan masu kamatawa wadanda za a amfani su ta ji wari suka fara aiki yan zu. Daga karatin (Ilimin) rashi nunawa jariri muka gane cewa tayi ke iya ji wari tun daga makon ashirin da shida baya kafawa (kasancen)ciki.

Idan aka sa abin da ke yi dadi a cikin ruwan ciki sai tayin ya kara alallaka ruwan. Sai tayi ya ki gabanci alallaka ruwan idan abin daci ne aka sa a cikin ruwan ciki. Canzawa idon tayi ne zai saba bi wannan.

Ta fannin aikace - aikace kamar yawowa maimakon tafiya sai tayin ya juya kamar fadowa.

Fitowa tayin yanzu ba tare da rashin kyau jiki ba da kitse ke gabanci a karkashin fatan tayin. Kitse yana da milimmancin amfani ta kula da yawan zafi da kuma boye da karfi, bayan haihuwa.

Chapter 44   7 to 8 Months (28 to 32 Weeks): Sound Discrimination, Behavioral States

Da makon ashirin da takwas tayin zai iya bambata daga tsakanin muryar sama da murya na kasa.

Da makon talatin tafiyar miciwa ne ya saba yi kuma wanaa yana fitowa sau talatin zuwa arbain ga yawwancin tayi.

Da watamin hudun da ya wuce a cikin ciki, tayi din yana aikace wadansu iyawa aiki kuma yana daina da hutawa. Wannan halin ne ke fitowa (nuna) gabanci da abubuwa masu wuya kulawa jiki na matsakaici.

Chapter 45   8 to 9 Months (32 to 36 Weeks): Alveoli Formation, Firm Grasp, Taste Preferences

Kamar makon talatin, kayan iskan ciki, ko aljuhun kwai na naman jiki, zai fara nunawa a cikin huhu. Za su ci gaba da nunawa har dai shekaru takwas bayan haihuwa.

Da makon tallatin da biyar ne tayin zai iya rikewa abu.

Bankadawa tayi ga wadansu abubuwa shi ne ka ba wa mutanen irin warin da za a ji dadin shi bayan haihuwa. Ga missallin tayi wanda uwar shi ke ci anisi, wadansu abubuwa mai ba da warin likorisi, ke so anisi bayan haihuwa. Jariri wanda ba tare da bankadawa ba, ba su so anisi.

Chapter 46   9 Months to Birth (36 Weeks through Birth)

Tayin zai fara gwiwa ta ba wa "isrojin" da yawwa sa'ancin ne zai fara tafiya haihuwa daga tayi zuwa jariri.

Ana yi gwiwa da wahalar kankancewar ciki, sakamakon shi kuwa ne haihuwa.

Daga kasance ciki zuwa ga haihuwa da kuma bayan haihuwa, gabancin mutum abim rai ne kuma da waya ne. Sabuwar ilimin (bincike) akan lokacin ciki zuwa ga haihuwa ne ke muria muhimmancin amfanin gabancin tayi ta fannin lafiya.

Da ganewamu akan gabancin mutum ya ci gaba, kuwa ne iyawan mu ta famnin kula da lafiya yaci gaba - duk kafin da bayan haihuwa.


Add a Comment

Your Name: Log In 3rd-party login: Facebook     Google     Yahoo

Comment:
     


Newest  |  Top Rated

5 Comments


wycliffe mabiria
March 12, 2013 at 2:51 am
wycliffe mabiria
You get my manifold congrats. Great resource.
Report
Dislike
Like

kathrin34
May 4, 2012 at 12:18 pm
kathrin34
One of the best sites for pre-birth informations
Report
Dislike
Like

Ramesh P
July 18, 2011 at 9:29 pm
Ramesh P
Very Usefull information.....tahnks a lott.
Report
Dislike
Like
+2 thumbs up

Shukhrat Sattorov
February 22, 2011 at 5:39 am
Shukhrat Sattorov
Thank you for information from my family and from my son who is coming to the world in the summer! It will help us to make a beautiful family!
Report
Dislike
Like
+2 thumbs up

Sofi Katsi
October 4, 2010 at 11:26 am
Sofi Katsi
gravidanza.........la auguro a tutte le donne..
Report
Dislike
Like
+1 thumbs up