WEBVTT 00:00.067 --> 00:04.600 Daga awa ashirin da hudu zuwa ga awa arbain da takwas bayan hadi, 00:04.633 --> 00:07.233 aka tabbata da ciki da ganiwa "homon"(hormone) 00:07.267 --> 00:11.700 wannan ne ake kira sassafan ciki a cikin jinin mace. 00:11.733 --> 00:14.367 A cikin kwana uku ko hudu bayan hadi,