Skip Navigation
The Endowment for Human Development
The Endowment for Human Development
Improving lifelong health one pregnancy at a time.
Donate Now Get Free Videos

Multilingual Illustrated DVD [Tutorial]

The Biology of Prenatal Development




ILIMIN BOKO A NAN GIRMANCIN TAYI

.Hausa


National Geographic Society This program is distributed in the U.S. and Canada by National Geographic and EHD. [learn more]

Choose Language:
Download English PDF  Download Spanish PDF  Download French PDF  What is PDF?
 

The Fetal Period (8 Weeks through Birth)

Chapter 37   9 Weeks: Swallows, Sighs, and Stretches

Zamanin tayi zai ci gaba har zuwa haihuwa.

Da makon tara ne tsotsewa Babbar yatsar hannu zai fara kuma daga yanzu ne tayi zai iya allalaka ruwan mahaifa.

Yanzu kuma tayi zai fara rikewa abu, da kuma juyawa kanta gaba da daya, kuma zai fara budewa da kulewa baki da juyawa harshenta da kuma mika - mike.

Dukkan jijiyar fiscal da tafi, da kuma tafin kafa za su fara a zanci haske.

"Ta amsawa ga tabawa haske a tafin kafan tayin," tayin zai lankwasa da kwantangwalo da gwiwa kuma za a juya yatsun kafa kuwa.

Tashin idannu yanzu suka kulle sam - sam.

A kasar harshe kayan murya zai taho watau farawa gabancin gidan murya.

Ta tayi na mace yanzu mahaifa zai nuna kuma mara nuna kayan haifa watau "oogonia", za su rana rabawa a cikin gidan kwai.

Duri da bora za su fara kasance kansu na ma zu daban da na mace.

Chapter 38   10 Weeks: Rolls Eyes and Yawns, Fingernails & Fingerprints

Girmancin na kwaran daga makon tara zuwa ga na goma ne zai kara lauyin jikin tayi sau sabain da biyar daga dari daya.

Daga mako goma ne rurawa guslim ido na sama zai fara yi fadowa ga idon tayi.

Tayi zai fara budewa da kulewa baki.

Mayansu tayi su fara tsotse babbar yatsa dama na hannu.

Sashen hanji daga wajen cibiya za su koma wa kogon ciki.

Abin kusa yanzu ne girmancin kashi.

Farce na yatsun kafa dana yatsun hannu za su fara taho.

Massamman alamar yatsa zai fara fitowa da mako goma da tayi ya kasance. Iri wannan alamar abin fitad da mutum har dai mutuwa.

Chapter 39   11 Weeks: Absorbs Glucose and Water

Da makon sha daya hanci da lebe za su fito gaba - daya. Ta ragowan fannin jiki, fitowar su daga wani sashen girmanci zuwa wani ne a rayuwan mutum.

Hanji zai fara amfani da abinci da ruwa wadda tayi ta alallaka.

Ko da ake aka gane ko namiji ko mace ne tayi tun da kafawarfa, amma yanzu gaba ne za mu bambanta kamar namiji ne ko mace ce.


Add a Comment

Your Name: Log In 3rd-party login: Facebook     Google     Yahoo

Comment:
     


Newest  |  Top Rated

1 Comment


rajasree raja
October 2, 2013 at 1:07 am
rajasree raja
thanks for your details
Report
Dislike
Like