Skip Navigation
The Endowment for Human Development
The Endowment for Human Development
Improving lifelong health one pregnancy at a time.
Donate Now Get Free Videos

Multilingual Illustrated DVD [Tutorial]

The Biology of Prenatal Development




ILIMIN BOKO A NAN GIRMANCIN TAYI

.Hausa


National Geographic Society This program is distributed in the U.S. and Canada by National Geographic and EHD. [learn more]

Choose Language:
Download English PDF  Download Spanish PDF  Download French PDF  What is PDF?
 

Chapter 40   3 to 4 Months (12 to 16 Weeks): Taste Buds, Jaw Motion, Rooting Reflex, Quickening

A tsakarin mako sha daya zuwa ga shabiyu, lauyin tayi zai kara zuna kamar sittin daga guda dari.

Mako sha biyin din ne karshen uku na farko, ko sashen daya mai ciki.

Wadansu abin dandana ne za su kumshe a cikin bakin tayi.
A haihuwa abin dandana din za su sake tsaya a ba bakin a kan harshen tayin da kuma rufin bakinta.

Hani zai fara tafiya ko yawo da mako sha biyu kuma zai ci gaba har dai mako shida.

Abubuwan daya wadanda aka cire daga tayi da sabon yaro ne ake kira mikoniom. Shi ya kunshe kayan narkewa kamar, (enzymes) abincin girma da sel wadanda sun rasu- wadanda tayi ta zub da daga cikin ta.

Da mako sha biyu dogoncin hannu tayi ya kusa da cikawa yadda ake kamar wadda zai yi ta fannim jikin ta. Amma girmancin kafafu yana dadewa kafin ya zama cikake shi.

Bayan da baya da kuma bisar kai, sauran jikin tayi zai fara amsa ga tabawa.

Girmancin daba tafanni na miji ko na mace zai fito kamar farkowa. Ga misallin tayi na mace za ta nuna juyawa baki fiye da tayi na miji.

Bambanci da daina amsuwa wanda muka gani da wuri, daga yanzu ne baki zai nuna juyawa zuwa ga budewa baki. Wannaaikace - aikace ne ake kira "rutin rifleks" kuma gabancin ta yafi lokacin haihuwa, shi ma ne zai taimake sabon jariri nema kan mamar uwar ta a lokacin shan nono.

Fisa zai gabanci da nunawa da kitse ya fara cika (kumshe) kunce kuma girmanci hakora zai fara.

Da mako sha biyar sel wadanda za su zama jinni su sanka su kuma yi girma a cikin bogo. Mayanci kayan jinni anan ne za sa kafa.

Gaskiya ne juyawa jiki da tafiya a makon shida ne zai fara amman, mai ciki za ta hango wanna a tayin da farko daga mako sha hudu zuwa sha takwas. Aka lakaba wanna aikace - aikace mai yi masa.


Add a Comment

Your Name: Log In 3rd-party login: Facebook     Google     Yahoo

Comment: