| ||
|
Script: Da mako ashirin da daya harzuwa ashirin da biyu bayan kasance (kafawa) tayin, huhu zai samu dama miciwa. Anan ne ake kira lokacin nunawa domin zama waje ciki iyawa ne ta wajen wadansu tayi. | ||
| All ages referenced to fertilization, not last menstrual period. One month = 4 weeks. |