Script: MAKON TAKWAS
Da makon takwas kwakwalwa ya yi girma sosai kuma zai kumshe kamar rabin lauyin dukkan jikin amfrayo.
Girmancin ya ci gaba da sauri.