Script: Daga mako sha tara tafiyar tayin da miciwa, da balli - balli zai fara kulum - kulum wannan ne ake kira "circadian rhythms".