| ||
|
Script: Daga mako takwas nan ne zamanin tayi zai kare. A lokaci nan amfrayo ya zama girma daga sel guda zuwa ga kamar biliyan guda daya wadanda za su zana iri-irin fannin jiki daban daban sau dubu hudu. Yanzu amfrayo yana da fiye da casain daga dari abubuwan da ke kunshe tsoho. | ||
| All ages referenced to fertilization, not last menstrual period. |