| ||
|
Script: Amfrayo yana karawa karfi yanzu. Motsi yanzu zaa rage ko kara gudu, daya ko raba, yi da kinsa ko da turawa yanzu. Juyar kai da girmancin wuya da hadawar hannu da ido ke zamanto kulum-kulum. | ||
| All ages referenced to fertilization, not last menstrual period. |